Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 10 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يُبَايِعُونَكَ إِنَّمَا يُبَايِعُونَ ٱللَّهَ يَدُ ٱللَّهِ فَوۡقَ أَيۡدِيهِمۡۚ فَمَن نَّكَثَ فَإِنَّمَا يَنكُثُ عَلَىٰ نَفۡسِهِۦۖ وَمَنۡ أَوۡفَىٰ بِمَا عَٰهَدَ عَلَيۡهُ ٱللَّهَ فَسَيُؤۡتِيهِ أَجۡرًا عَظِيمٗا ﴾
[الفَتح: 10]
﴿إن الذين يبايعونك إنما يبايعون الله يد الله فوق أيديهم فمن نكث﴾ [الفَتح: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗanda ke yi maka mubaya'a,* Allah kawai ne suke yi wa mubaya'a, Hannun Allah na bisa hannayensu, saboda haka wanda ya warware, to, yana warwarewa ne a kan kansa kawai, kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa Allah a kansa, to, (Allah) zai kawo masa ijara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke yi maka mubaya'a, Allah kawai ne suke yi wa mubaya'a, Hannun Allah na bisa hannayensu, saboda haka wanda ya warware, to, yana warwarewa ne a kan kansa kawai, kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa Allah a kansa, to, (Allah) zai kawo masa ijara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke yi maka mubãya'a, Allah kawai ne suke yi wa mubãya'a, Hannun Allah nã bisa hannayensu, sabõda haka wanda ya warware, to, yanã warwarẽwa ne a kan kansa kawai, kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa Allah a kansa, to, (Allah) zai kãwo masa ijãra mai girma |