Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 21 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَأُخۡرَىٰ لَمۡ تَقۡدِرُواْ عَلَيۡهَا قَدۡ أَحَاطَ ٱللَّهُ بِهَاۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٗا ﴾
[الفَتح: 21]
﴿وأخرى لم تقدروا عليها قد أحاط الله بها وكان الله على كل﴾ [الفَتح: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Da waɗansu (ganimomin) *da ba ku da iko a kansu lalle Allah Ya kewaye su da saninSa, kuma Allah Ya kasance Mai ikon yi ne a kan dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu (ganimomin) da ba ku da iko a kansu lalle Allah Ya kewaye su da saninSa, kuma Allah Ya kasance Mai ikon yi ne a kan dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu (ganĩmõmin) da bã ku da ĩko a kansu lalle Allah Ya kẽwaye su da saninSa, kuma Allah Ya kasance Mai ikon yi ne a kan dukan kõme |