Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 18 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿إِنَّ ٱللَّهَ يَعۡلَمُ غَيۡبَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَٱللَّهُ بَصِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[الحُجُرَات: 18]
﴿إن الله يعلم غيب السموات والأرض والله بصير بما تعملون﴾ [الحُجُرَات: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah yana sanin gaibin sammai da ¡asa, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah yana sanin gaibin sammai da ¡asa, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah yanã sanin gaibin sammai da ¡asa, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa |