Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 30 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿فَطَوَّعَتۡ لَهُۥ نَفۡسُهُۥ قَتۡلَ أَخِيهِ فَقَتَلَهُۥ فَأَصۡبَحَ مِنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ ﴾
[المَائدة: 30]
﴿فطوعت له نفسه قتل أخيه فقتله فأصبح من الخاسرين﴾ [المَائدة: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ransa ya ƙawatar masa kashewar ɗan'uwansa, sai kuwa ya kashe shi, sa'an nan ya wayi gari daga masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ransa ya ƙawatar masa kashewar ɗan'uwansa, sai kuwa ya kashe shi, sa'an nan ya wayi gari daga masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ransa ya ƙawãtar masa kashewar ɗan'uwansa, sai kuwa ya kashe shi, sa'an nan ya wayi gari daga mãsu hasãra |