Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 65 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَلَوۡ أَنَّ أَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ ءَامَنُواْ وَٱتَّقَوۡاْ لَكَفَّرۡنَا عَنۡهُمۡ سَيِّـَٔاتِهِمۡ وَلَأَدۡخَلۡنَٰهُمۡ جَنَّٰتِ ٱلنَّعِيمِ ﴾
[المَائدة: 65]
﴿ولو أن أهل الكتاب آمنوا واتقوا لكفرنا عنهم سيئاتهم ولأدخلناهم جنات النعيم﴾ [المَائدة: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da dai lalle Mutanen Littafi sun yi imani, kuma sun yi taƙawa, haƙiƙa, da Mun kankare miyagun ayyukansu daga gare su, kuma da Mun shigar da su gidajen Aljannar Ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dai lalle Mutanen Littafi sun yi imani, kuma sun yi taƙawa, haƙiƙa, da Mun kankare miyagun ayyukansu daga gare su, kuma da Mun shigar da su gidajen Aljannar Ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã dai lalle Mutãnen Littãfi sun yi ĩmãni, kuma sun yi taƙawa, haƙĩƙa, dã Mun kankare miyãgun ayyukansu daga gare su, kuma dã Mun shigar da su gidãjen Aljannar Ni'ima |