Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 17 - قٓ - Page - Juz 26
﴿إِذۡ يَتَلَقَّى ٱلۡمُتَلَقِّيَانِ عَنِ ٱلۡيَمِينِ وَعَنِ ٱلشِّمَالِ قَعِيدٞ ﴾
[قٓ: 17]
﴿إذ يتلقى المتلقيان عن اليمين وعن الشمال قعيد﴾ [قٓ: 17]
| Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da masu haɗuwa biyu suke haɗuwa daga dama, kuma daga hagu akwai wani (mala'ika) zaunanne |
| Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da masu haɗuwa biyu suke haɗuwa daga dama, kuma daga hagu akwai wani (mala'ika) zaunanne |
| Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da mãsu haɗuwa biyu suke haɗuwa daga dãma, kuma daga hagu akwai wani (malã'ika) zaunanne |