Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 18 - قٓ - Page - Juz 26
﴿مَّا يَلۡفِظُ مِن قَوۡلٍ إِلَّا لَدَيۡهِ رَقِيبٌ عَتِيدٞ ﴾
[قٓ: 18]
﴿ما يلفظ من قول إلا لديه رقيب عتيد﴾ [قٓ: 18]
| Abubakar Mahmood Jummi Ba ya lafazi da wata magana face a liƙe da shi akwai mai tsaro halartacce |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya lafazi da wata magana face a liƙe da shi akwai mai tsaro halartacce |
| Abubakar Mahmoud Gumi Bã ya lafazi da wata magana fãce a lĩƙe da shi akwai mai tsaro halartacce |