Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 19 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَجَآءَتۡ سَكۡرَةُ ٱلۡمَوۡتِ بِٱلۡحَقِّۖ ذَٰلِكَ مَا كُنتَ مِنۡهُ تَحِيدُ ﴾
[قٓ: 19]
﴿وجاءت سكرة الموت بالحق ذلك ما كنت منه تحيد﴾ [قٓ: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mayen mutuwa ya je da gaskiya. Wannan shi ne abin da ka kasance daga gare shi kana bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mayen mutuwa ya je da gaskiya. Wannan shi ne abin da ka kasance daga gare shi kana bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mãyen mutuwa ya jẽ da gaskiya. Wannan shĩ ne abin da ka kasance daga gare shi kanã bijirẽwa |