Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 27 - قٓ - Page - Juz 26
﴿۞ قَالَ قَرِينُهُۥ رَبَّنَا مَآ أَطۡغَيۡتُهُۥ وَلَٰكِن كَانَ فِي ضَلَٰلِۭ بَعِيدٖ ﴾
[قٓ: 27]
﴿قال قرينه ربنا ما أطغيته ولكن كان في ضلال بعيد﴾ [قٓ: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Abokin haɗinsa* ya ce: "Ya Ubangijinmu! Ban sanya shi girman kai ba, kuma amma ya kasance a cikin ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abokin haɗinsa ya ce: "Ya Ubangijinmu! Ban sanya shi girman kai ba, kuma amma ya kasance a cikin ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abõkin haɗinsa ya ce: "Ya Ubangijinmu! Ban sanya shi girman kai ba, kuma amma ya kasance a cikin ɓata mai nĩsa |