Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 28 - قٓ - Page - Juz 26
﴿قَالَ لَا تَخۡتَصِمُواْ لَدَيَّ وَقَدۡ قَدَّمۡتُ إِلَيۡكُم بِٱلۡوَعِيدِ ﴾
[قٓ: 28]
﴿قال لا تختصموا لدي وقد قدمت إليكم بالوعيد﴾ [قٓ: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kada ku yi husuma a wur Nalhali Na gabatar da ƙyacewa zuwa gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kada ku yi husuma a wuriNa, alhali Na gabatar da ƙyacewa zuwa gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kada ku yi husũma a wuriNa, alhãli Na gabãtar da ƙyacewa zuwa gare ku |