Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 29 - قٓ - Page - Juz 26
﴿مَا يُبَدَّلُ ٱلۡقَوۡلُ لَدَيَّ وَمَآ أَنَا۠ بِظَلَّٰمٖ لِّلۡعَبِيدِ ﴾
[قٓ: 29]
﴿ما يبدل القول لدي وما أنا بظلام للعبيد﴾ [قٓ: 29]
| Abubakar Mahmood Jummi Ba a musanya magana a wuriNa, Kuma Ban zama Mai zalunci ba ga bayi Na |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ba a musanya magana a wuriNa, Kuma Ban zama Mai zalunci ba ga bayiNa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ba a musanya magana a wuriNa, Kuma Ban zama Mai zãlunci ba ga bãyiNa |