Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 4 - قٓ - Page - Juz 26
﴿قَدۡ عَلِمۡنَا مَا تَنقُصُ ٱلۡأَرۡضُ مِنۡهُمۡۖ وَعِندَنَا كِتَٰبٌ حَفِيظُۢ ﴾
[قٓ: 4]
﴿قد علمنا ما تنقص الأرض منهم وعندنا كتاب حفيظ﴾ [قٓ: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mun san abin da ƙasa ke ragewo daga gare su, kuma wurin Mu akwai wani littafi mai tsarewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mun san abin da ƙasa ke ragewo daga gare su, kuma wurinMu akwai wani littafi mai tsarewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mun san abin da ƙasã ke ragẽwo daga gare su, kuma wurinMu akwai wani littãfi mai tsarẽwa |