Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 31 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَأُزۡلِفَتِ ٱلۡجَنَّةُ لِلۡمُتَّقِينَ غَيۡرَ بَعِيدٍ ﴾
[قٓ: 31]
﴿وأزلفت الجنة للمتقين غير بعيد﴾ [قٓ: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a kusantar da Aljanna ga masu taƙawa, ba da nisa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a kusantar da Aljanna ga masu taƙawa, ba da nisa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a kusantar dã Aljanna ga mãsu taƙawa, ba da nĩsa ba |