Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 32 - قٓ - Page - Juz 26
﴿هَٰذَا مَا تُوعَدُونَ لِكُلِّ أَوَّابٍ حَفِيظٖ ﴾
[قٓ: 32]
﴿هذا ما توعدون لكل أواب حفيظ﴾ [قٓ: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan shi ne abin da ake yi muku wa'adi da shi ga dukan mai yawan komawa ga Allah, mai tsarewar (umurninSa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shi ne abin da ake yi muku wa'adi da shi ga dukan mai yawan komawa ga Allah, mai tsarewar (umurninSa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shĩ ne abin da ake yi muku wa'adi da shi ga dukan mai yawan kõmawa ga Allah, mai tsarewar (umurninSa) |