Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 33 - قٓ - Page - Juz 26
﴿مَّنۡ خَشِيَ ٱلرَّحۡمَٰنَ بِٱلۡغَيۡبِ وَجَآءَ بِقَلۡبٖ مُّنِيبٍ ﴾
[قٓ: 33]
﴿من خشي الرحمن بالغيب وجاء بقلب منيب﴾ [قٓ: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya ji tsoron Mai rahama a fake, *kuma ya zo da wata irin zuciya mai tawakkali |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya ji tsoron Mai rahama a fake, kuma ya zo da wata irin zuciya mai tawakkali |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya ji tsõron Mai rahama a fake, kuma ya zo da wata irin zũciya mai tawakkali |