Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 34 - قٓ - Page - Juz 26
﴿ٱدۡخُلُوهَا بِسَلَٰمٖۖ ذَٰلِكَ يَوۡمُ ٱلۡخُلُودِ ﴾
[قٓ: 34]
﴿ادخلوها بسلام ذلك يوم الخلود﴾ [قٓ: 34]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce musu) "Ku shige ta da aminci, *waccan ita ce ranar dawwama |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu) "Ku shige ta da aminci, waccan ita ce ranar dawwama |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu) "Ku shige ta da aminci, waccan ita ce rãnar dawwama |