Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 35 - قٓ - Page - Juz 26
﴿لَهُم مَّا يَشَآءُونَ فِيهَا وَلَدَيۡنَا مَزِيدٞ ﴾
[قٓ: 35]
﴿لهم ما يشاءون فيها ولدينا مزيد﴾ [قٓ: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da abin da suke so a cikinta, kuma tare da Mu akwai ƙarin ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da abin da suke so a cikinta, kuma tare da Mu akwai ƙarin ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da abin da suke so a cikinta, kuma tãre da Mũ akwai ƙãrin ni'ima |