Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 36 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَكَمۡ أَهۡلَكۡنَا قَبۡلَهُم مِّن قَرۡنٍ هُمۡ أَشَدُّ مِنۡهُم بَطۡشٗا فَنَقَّبُواْ فِي ٱلۡبِلَٰدِ هَلۡ مِن مَّحِيصٍ ﴾
[قٓ: 36]
﴿وكم أهلكنا قبلهم من قرن هم أشد منهم بطشا فنقبوا في البلاد﴾ [قٓ: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa Muka halakar, a gabaninsu, (mutanen yanzu) ɗaga waɗansu al'ummomi, (waɗanda suke) su ne mafi ƙarfin damƙa daga gare su, sa'an nan suka yi bincike a cikin ƙasashe: 'Ko akwai wurin tsira'?* (Babu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar, a gabaninsu, (mutanen yanzu) ɗaga waɗansu al'ummomi, (waɗanda suke) su ne mafi ƙarfin damƙa daga gare su, sa'an nan suka yi bincike a cikin ƙasashe: 'Ko akwai wurin tsira'? (Babu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar, a gabãninsu, (mutãnen yanzu) ɗaga waɗansu al'ummomi, (waɗanda suke) sũ ne mafi ƙarfin damƙa daga gare su, sa'an nan suka yi bincike a cikin ƙasãshe: 'Kõ akwai wurin tsĩra'? (Babu) |