Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 45 - قٓ - Page - Juz 26
﴿نَّحۡنُ أَعۡلَمُ بِمَا يَقُولُونَۖ وَمَآ أَنتَ عَلَيۡهِم بِجَبَّارٖۖ فَذَكِّرۡ بِٱلۡقُرۡءَانِ مَن يَخَافُ وَعِيدِ ﴾
[قٓ: 45]
﴿نحن أعلم بما يقولون وما أنت عليهم بجبار فذكر بالقرآن من يخاف﴾ [قٓ: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Mu ne mafi sani game da abin da suke faɗi, kuma ba za ka zama mai tilasta su ba. Saboda haka ka tunatar game da Alƙur'ani,* ga wanda ke tsoron ƙyacewaTa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne mafi sani game da abin da suke faɗi, kuma ba za ka zama mai tilasta su ba. Saboda haka ka tunatar game da Alƙur'ani, ga wanda ke tsoron ƙyacewaTa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũ ne mafi sani game da abin da suke faɗi, kuma bã zã ka zama mai tĩlasta su ba. Sabõda haka ka tunatar game da Alƙur'ani, ga wanda ke tsõron ƙyacewaTa |