Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 44 - قٓ - Page - Juz 26
﴿يَوۡمَ تَشَقَّقُ ٱلۡأَرۡضُ عَنۡهُمۡ سِرَاعٗاۚ ذَٰلِكَ حَشۡرٌ عَلَيۡنَا يَسِيرٞ ﴾
[قٓ: 44]
﴿يوم تشقق الأرض عنهم سراعا ذلك حشر علينا يسير﴾ [قٓ: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da ƙasa ke tsattsagewa daga gare su, suna masu gaggawa. Wancan tarawar mutane ne, mai sauƙi a gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da ƙasa ke tsattsagewa daga gare su, suna masu gaggawa. Wancan tarawar mutane ne, mai sauƙi a gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da ƙasã ke tsattsãgẽwa daga gare su, sunã mãsu gaggãwa. Wancan tãrãwar mutãne ne, mai sauƙi a gare Mu |