Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 16 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿ءَاخِذِينَ مَآ ءَاتَىٰهُمۡ رَبُّهُمۡۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَبۡلَ ذَٰلِكَ مُحۡسِنِينَ ﴾
[الذَّاريَات: 16]
﴿آخذين ما آتاهم ربهم إنهم كانوا قبل ذلك محسنين﴾ [الذَّاريَات: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Suna masu dibar abin da Ubangijinsu Ya ba su. Lalle su, sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka (a duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna masu dibar abin da Ubangijinsu Ya ba su. Lalle su, sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka (a duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya) |