Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 47 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَٱلسَّمَآءَ بَنَيۡنَٰهَا بِأَيۡيْدٖ وَإِنَّا لَمُوسِعُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 47]
﴿والسماء بنيناها بأيد وإنا لموسعون﴾ [الذَّاريَات: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sama, mun gina ta da wani irin ƙarfi, alhali kuwa lalle Mu ne Masu yalwatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sama, mun gina ta da wani irin ƙarfi, alhali kuwa lalle Mu ne Masu yalwatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sama, mun gina ta da wani irin ƙarfi, alhãli kuwa lalle Mũ ne Mãsu yalwatãwa |