Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 48 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَٱلۡأَرۡضَ فَرَشۡنَٰهَا فَنِعۡمَ ٱلۡمَٰهِدُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 48]
﴿والأرض فرشناها فنعم الماهدون﴾ [الذَّاريَات: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ƙasa Mun shimfiɗa ta, To, madalla da masu shimfiɗawa, Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙasa Mun shimfiɗa ta, To, madalla da masu shimfiɗawa, Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙasã Mun shimfiɗa ta, To, madalla da mãsu shimfiɗãwa, Mũ |