Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 26 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿قَالُوٓاْ إِنَّا كُنَّا قَبۡلُ فِيٓ أَهۡلِنَا مُشۡفِقِينَ ﴾
[الطُّور: 26]
﴿قالوا إنا كنا قبل في أهلنا مشفقين﴾ [الطُّور: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Lalle mu mun kasance a gabanin wannan (a duniya) a cikin iyalanmu muna jin tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Lalle mu mun kasance a gabanin wannan (a duniya) a cikin iyalanmu muna jin tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Lalle mũ mun kasance a gabãnin wannan (a dũniya) a cikin iyãlanmu munã jin tsõro |