Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 30 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ يَقُولُونَ شَاعِرٞ نَّتَرَبَّصُ بِهِۦ رَيۡبَ ٱلۡمَنُونِ ﴾
[الطُّور: 30]
﴿أم يقولون شاعر نتربص به ريب المنون﴾ [الطُّور: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Shin za su ce: "Mawaƙi ne, muna jiran, masifun mutuwa game da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin za su ce: "Mawaƙi ne, muna jiran, masifun mutuwa game da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin zã su ce: "Mawãƙi ne, munã jiran, masĩfun mutuwa game da shĩ |