Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 26 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿۞ وَكَم مِّن مَّلَكٖ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ لَا تُغۡنِي شَفَٰعَتُهُمۡ شَيۡـًٔا إِلَّا مِنۢ بَعۡدِ أَن يَأۡذَنَ ٱللَّهُ لِمَن يَشَآءُ وَيَرۡضَىٰٓ ﴾
[النَّجم: 26]
﴿وكم من ملك في السموات لا تغني شفاعتهم شيئا إلا من بعد﴾ [النَّجم: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Akwai mala'iku da yawa a cikin sammai cetonsu ba ya wadatar da kome face bayan Allah Ya yi izni (da shi) ga wanda Yake so, kuma Yake yarda |
Abubakar Mahmoud Gumi Akwai mala'iku da yawa a cikin sammai cetonsu ba ya wadatar da kome face bayan Allah Ya yi izni (da shi) ga wanda Yake so, kuma Yake yarda |
Abubakar Mahmoud Gumi Akwai malã'iku da yawa a cikin sammai cẽtonsu bã ya wadãtar da kõme fãce bãyan Allah Yã yi izni (da shi) ga wanda Yake so, kuma Yake yarda |