Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 27 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ لَيُسَمُّونَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ تَسۡمِيَةَ ٱلۡأُنثَىٰ ﴾
[النَّجم: 27]
﴿إن الذين لا يؤمنون بالآخرة ليسمون الملائكة تسمية الأنثى﴾ [النَّجم: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗannan da ba su yin imani da Lahira, haƙiƙa suna kiran mala'iku da sunan mace |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗannan da ba su yin imani da Lahira, haƙiƙa suna kiran mala'iku da sunan mace |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗannan da bã su yin ĩmãni da Lãhira, haƙĩƙa sunã kiran malã'iku da sũnan mace |