Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 29 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿فَأَعۡرِضۡ عَن مَّن تَوَلَّىٰ عَن ذِكۡرِنَا وَلَمۡ يُرِدۡ إِلَّا ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا ﴾
[النَّجم: 29]
﴿فأعرض عن من تولى عن ذكرنا ولم يرد إلا الحياة الدنيا﴾ [النَّجم: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka sai ka kau da kai daga wanda ya juya baya daga ambaton Mu kuma bai yi nufin kome ba face rayuwar kusa (duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka sai ka kau da kai daga wanda ya juya baya daga ambatonMu kuma bai yi nufin kome ba face rayuwar kusa (duniya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka sai ka kau da kai daga wanda ya jũya bãya daga ambatonMu kuma bai yi nufin kõme ba fãce rãyuwar kusa (dũniya) |