Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 30 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿ذَٰلِكَ مَبۡلَغُهُم مِّنَ ٱلۡعِلۡمِۚ إِنَّ رَبَّكَ هُوَ أَعۡلَمُ بِمَن ضَلَّ عَن سَبِيلِهِۦ وَهُوَ أَعۡلَمُ بِمَنِ ٱهۡتَدَىٰ ﴾
[النَّجم: 30]
﴿ذلك مبلغهم من العلم إن ربك هو أعلم بمن ضل عن سبيله﴾ [النَّجم: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan ita ce iyakar abin da suke iya kai gare shi na ilmi. lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sanin wanda ya ɓace daga hanyar Sa, kuma Shi ne Mafi sani ga wanda ya nemi shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan ita ce iyakar abin da suke iya kai gare shi na ilmi. lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sanin wanda ya ɓace daga hanyarSa, kuma Shi ne Mafi sani ga wanda ya nemi shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan ita ce iyãkar abin da suke iya kai gare shi na ilmi. lalle Ubangijinka Shĩ ne Mafi sanin wanda ya ɓace daga hanyarSa, kuma Shi ne Mafi sani ga wanda ya nẽmi shiriya |