Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 28 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿وَمَا لَهُم بِهِۦ مِنۡ عِلۡمٍۖ إِن يَتَّبِعُونَ إِلَّا ٱلظَّنَّۖ وَإِنَّ ٱلظَّنَّ لَا يُغۡنِي مِنَ ٱلۡحَقِّ شَيۡـٔٗا ﴾
[النَّجم: 28]
﴿وما لهم به من علم إن يتبعون إلا الظن وإن الظن لا﴾ [النَّجم: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba su da wani ilmi game da shi, ba su bin kome face zato alhali kuwa lalle zato ba ya amfanar da kome daga gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba su da wani ilmi game da shi, ba su bin kome face zato alhali kuwa lalle zato ba ya amfanar da kome daga gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã su da wani ilmi game da shi, bã su bin kõme fãce zato alhãli kuwa lalle zato bã ya amfãnar da kõme daga gaskiya |