Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 32 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿ٱلَّذِينَ يَجۡتَنِبُونَ كَبَٰٓئِرَ ٱلۡإِثۡمِ وَٱلۡفَوَٰحِشَ إِلَّا ٱللَّمَمَۚ إِنَّ رَبَّكَ وَٰسِعُ ٱلۡمَغۡفِرَةِۚ هُوَ أَعۡلَمُ بِكُمۡ إِذۡ أَنشَأَكُم مِّنَ ٱلۡأَرۡضِ وَإِذۡ أَنتُمۡ أَجِنَّةٞ فِي بُطُونِ أُمَّهَٰتِكُمۡۖ فَلَا تُزَكُّوٓاْ أَنفُسَكُمۡۖ هُوَ أَعۡلَمُ بِمَنِ ٱتَّقَىٰٓ ﴾
[النَّجم: 32]
﴿الذين يجتنبون كبائر الإثم والفواحش إلا اللمم إن ربك واسع المغفرة هو﴾ [النَّجم: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ke nisantar manyan zunubai da abubuwan alfasha, face ƙananan laifuffuka, lalle Ubangijinka Mai yalwatattar gafara ne, Shi ne Ya fi sani ga abinda ke gare ku a lokacin da Ya ƙaga halittarku daga ƙasa, kuma a lokacin da kuke tayuna a cikin cikannan uwayenku. Saboda haka, kada ku tsarkake* kanku, Shi ne Mafi sani ga wanda ya yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke nisantar manyan zunubai da abubuwan alfasha, face ƙananan laifuffuka, lalle Ubangijinka Mai yalwatattar gafara ne, Shi ne Ya fi sani ga abinda ke gare ku a lokacin da Ya ƙaga halittarku daga ƙasa, kuma a lokacin da kuke tayuna a cikin cikannan uwayenku. Saboda haka, kada ku tsarkake kanku, Shi ne Mafi sani ga wanda ya yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke nĩsantar manyan zunubai da abũbuwan alfãsha, fãce ƙanãnan laifuffuka, lalle Ubangijinka Mai yalwatattar gãfara ne, Shĩ ne Ya fi sani ga abinda ke gare ku a lõkacin da Ya ƙãga halittarku daga ƙasa, kuma a lõkacin da kuke tãyuna a cikin cikannan uwãyenku. Sabõda haka, kada ku tsarkake kanku, Shĩ ne Mafi sani ga wanda ya yi taƙawa |