Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 31 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿وَلِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِ لِيَجۡزِيَ ٱلَّذِينَ أَسَٰٓـُٔواْ بِمَا عَمِلُواْ وَيَجۡزِيَ ٱلَّذِينَ أَحۡسَنُواْ بِٱلۡحُسۡنَى ﴾
[النَّجم: 31]
﴿ولله ما في السموات وما في الأرض ليجزي الذين أساءوا بما عملوا﴾ [النَّجم: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da ke cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa na Allah kawai ne, domin Ya saka wa waɗanda suka munana da abin da suka aikata, kuma Ya saka wa waɗanda suki kyautata da sakamakon da ya fi kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da ke cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa na Allah kawai ne, domin Ya saka wa waɗanda suka munana da abin da suka aikata, kuma Ya saka wa waɗanda suki kyautata da sakamakon da ya fi kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da ke cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasã na Allah kawai ne, dõmin Yã sãka wa waɗanda suka mũnana da abin da suka aikata, kuma Ya sãka wa waɗanda suki kyautata da sakamakon da ya fi kyau |