Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 62 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ عَلِمۡتُمُ ٱلنَّشۡأَةَ ٱلۡأُولَىٰ فَلَوۡلَا تَذَكَّرُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 62]
﴿ولقد علمتم النشأة الأولى فلولا تذكرون﴾ [الوَاقِعة: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, ne haƙiƙa, kun san halittar farko, to, don me ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, ne haƙiƙa, kun san halittar farko, to, don me ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, ne haƙĩƙa, kun san halittar farko, to, don me ba zã ku yi tunãni ba |