Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 73 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿نَحۡنُ جَعَلۡنَٰهَا تَذۡكِرَةٗ وَمَتَٰعٗا لِّلۡمُقۡوِينَ ﴾
[الوَاقِعة: 73]
﴿نحن جعلناها تذكرة ومتاعا للمقوين﴾ [الوَاقِعة: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Mu ne Muka sanya ta wata abar wa'azi da jin daɗi ga matafiya a cikin jeji |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne Muka sanya ta wata abar wa'azi da jin daɗi ga matafiya a cikin jeji |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũ ne Muka sanya ta wata abar wa'azi da jin dãɗi ga matafiya a cikin jẽji |