Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 85 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿وَنَحۡنُ أَقۡرَبُ إِلَيۡهِ مِنكُمۡ وَلَٰكِن لَّا تُبۡصِرُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 85]
﴿ونحن أقرب إليه منكم ولكن لا تبصرون﴾ [الوَاقِعة: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mu ne mafi kusanta gare shi daga gare ku, to, amma ku ba ku gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mu ne mafi kusanta gare shi daga gare ku, to, amma ku ba ku gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mũ ne mafi kusanta gare shi daga gare ku, to, amma kũ bã ku gani |