Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 19 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ بِٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦٓ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلصِّدِّيقُونَۖ وَٱلشُّهَدَآءُ عِندَ رَبِّهِمۡ لَهُمۡ أَجۡرُهُمۡ وَنُورُهُمۡۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[الحدِيد: 19]
﴿والذين آمنوا بالله ورسله أولئك هم الصديقون والشهداء عند ربهم لهم أجرهم﴾ [الحدِيد: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani da Allah da Mazannin Sa waɗannan su ne kamalar gaskatawa kuma su ne masu shahada awurin Ubangjinsu. suna da sakamakonsu da haskensu. waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da ayoyin Mu, waɗannan su ne'yan Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani da Allah da MazanninSa waɗannan su ne kamalar gaskatawa kuma su ne masu shahada awurin Ubangjinsu. suna da sakamakonsu da haskensu. waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da ayoyinMu, waɗannan su ne'yan Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni da Allah da MazanninSa waɗannan sũ ne kamãlar gaskatãwa kuma su ne mãsu shahãda awurin Ubangjinsu. sunã da sakamakonsu da haskensu. waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyinMu, waɗannan su ne'yan Jahĩm |