×

Dõmin kada *mutãnen Littãfi su san cẽwa lalle bã su da ikon 57:29 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hadid ⮕ (57:29) ayat 29 in Hausa

57:29 Surah Al-hadid ayat 29 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 29 - الحدِيد - Page - Juz 27

﴿لِّئَلَّا يَعۡلَمَ أَهۡلُ ٱلۡكِتَٰبِ أَلَّا يَقۡدِرُونَ عَلَىٰ شَيۡءٖ مِّن فَضۡلِ ٱللَّهِ وَأَنَّ ٱلۡفَضۡلَ بِيَدِ ٱللَّهِ يُؤۡتِيهِ مَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ ذُو ٱلۡفَضۡلِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[الحدِيد: 29]

Dõmin kada *mutãnen Littãfi su san cẽwa lalle bã su da ikon yi ga kõme na falalar Allah, kuma ita falalar ga hannun Allah kawai take, Yanã bãyar da ita ga wanda Ya so (wannan jãhilci yã hana su ĩmani). Kuma Alah Mai falala ne mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لئلا يعلم أهل الكتاب ألا يقدرون على شيء من فضل الله وأن, باللغة الهوسا

﴿لئلا يعلم أهل الكتاب ألا يقدرون على شيء من فضل الله وأن﴾ [الحدِيد: 29]

Abubakar Mahmood Jummi
Domin kada *mutanen Littafi su san cewa lalle ba su da ikon yi ga kome na falalar Allah, kuma ita falalar ga hannun Allah kawai take, Yana bayar da ita ga wanda Ya so (wannan jahilci ya hana su imani). Kuma Alah Mai falala ne mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Domin kada mutanen Littafi su san cewa lalle ba su da ikon yi ga kome na falalar Allah, kuma ita falalar ga hannun Allah kawai take, Yana bayar da ita ga wanda Ya so (wannan jahilci ya hana su imani). Kuma Al1ah Mai falala ne mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Dõmin kada mutãnen Littãfi su san cẽwa lalle bã su da ikon yi ga kõme na falalar Allah, kuma ita falalar ga hannun Allah kawai take, Yanã bãyar da ita ga wanda Ya so (wannan jãhilci yã hana su ĩmani). Kuma Al1ah Mai falala ne mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek