Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 17 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿لَّن تُغۡنِيَ عَنۡهُمۡ أَمۡوَٰلُهُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُهُم مِّنَ ٱللَّهِ شَيۡـًٔاۚ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[المُجَادلة: 17]
﴿لن تغني عنهم أموالهم ولا أولادهم من الله شيئا أولئك أصحاب النار﴾ [المُجَادلة: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Dukiyoyinsu ba su wadatar musu kome ba daga Allah, haka kuma ɗiyansu. Waɗannan 'yan wuta ne. Su, masu dawwama ne a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukiyoyinsu ba su wadatar musu kome ba daga Allah, haka kuma ɗiyansu. Waɗannan 'yan wuta ne. Su, masu dawwama ne a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Dũkiyõyinsu ba su wadãtar musu kõme ba daga Allah, haka kuma ɗiyansu. Waɗannan 'yan wutã ne. Sũ, mãsu dawwama ne a cikinta |