×

Sai ãƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sunã a cikin wutã, 59:17 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hashr ⮕ (59:17) ayat 17 in Hausa

59:17 Surah Al-hashr ayat 17 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 17 - الحَشر - Page - Juz 28

﴿فَكَانَ عَٰقِبَتَهُمَآ أَنَّهُمَا فِي ٱلنَّارِ خَٰلِدَيۡنِ فِيهَاۚ وَذَٰلِكَ جَزَٰٓؤُاْ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الحَشر: 17]

Sai ãƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sunã a cikin wutã, sunã mãsu dawwama a cikinta. "Kuma wannan shĩ ne sakamakon mãsu zãlunci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فكان عاقبتهما أنهما في النار خالدين فيها وذلك جزاء الظالمين, باللغة الهوسا

﴿فكان عاقبتهما أنهما في النار خالدين فيها وذلك جزاء الظالمين﴾ [الحَشر: 17]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai aƙibarsu ta kasance cewa su biyun duka suna a cikin wuta, suna masu dawwama a cikinta. "Kuma wannan shi ne sakamakon masu zalunci
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai aƙibarsu ta kasance cewa su biyun duka suna a cikin wuta, suna masu dawwama a cikinta. "Kuma wannan shi ne sakamakon masu zalunci
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai ãƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sunã a cikin wutã, sunã mãsu dawwama a cikinta. "Kuma wannan shĩ ne sakamakon mãsu zãlunci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek