Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 9 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَوۡ جَعَلۡنَٰهُ مَلَكٗا لَّجَعَلۡنَٰهُ رَجُلٗا وَلَلَبَسۡنَا عَلَيۡهِم مَّا يَلۡبِسُونَ ﴾
[الأنعَام: 9]
﴿ولو جعلناه ملكا لجعلناه رجلا وللبسنا عليهم ما يلبسون﴾ [الأنعَام: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun sanya mala'ika ya zama manzo lalle ne da Mun mayar da shi mutum, kuma da Mun rikita musu abin da suke rikitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun sanya mala'ika ya zama manzo lalle ne da Mun mayar da shi mutum, kuma da Mun rikita musu abin da suke rikitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Mun sanya malã'ika ya zama manzo lalle ne dã Mun mayar da shi mutum, kuma dã Mun rikita musu abin da suke rikitãwa |