Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 102 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمۡۖ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ خَٰلِقُ كُلِّ شَيۡءٖ فَٱعۡبُدُوهُۚ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ وَكِيلٞ ﴾
[الأنعَام: 102]
﴿ذلكم الله ربكم لا إله إلا هو خالق كل شيء فاعبدوه وهو﴾ [الأنعَام: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne Allah Ubangijinku. Babu wani abin bautawa face Shi, Mahaliccin dukan kome. Saboda haka ku bauta Masa kuma Shi ne wakili a kan dukan, kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne Allah Ubangijinku. Babu wani abin bautawa face Shi, Mahaliccin dukan kome. Saboda haka ku bauta Masa kuma Shi ne wakili a kan dukan, kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne Allah Ubangijinku. Bãbu wani abin bautãwa fãce Shĩ, Mahaliccin dukan kõme. Sabõda haka ku bauta Masa kuma Shi ne wakĩli a kan dukan, kõme |