Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 101 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿بَدِيعُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ أَنَّىٰ يَكُونُ لَهُۥ وَلَدٞ وَلَمۡ تَكُن لَّهُۥ صَٰحِبَةٞۖ وَخَلَقَ كُلَّ شَيۡءٖۖ وَهُوَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٞ ﴾ 
[الأنعَام: 101]
﴿بديع السموات والأرض أنى يكون له ولد ولم تكن له صاحبة وخلق﴾ [الأنعَام: 101]
| Abubakar Mahmood Jummi Mafarin* halittar sammai da ƙasa. Yaya ɗa zai zama a gare Shi alhali kuwa mata ba ta kasance ba, a gare Shi, kuma Ya halitta dukkan, kome, kuma Shi, game da dukan kome, Masani ne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Mafarin halittar sammai da ƙasa. Yaya ɗa zai zama a gare Shi alhali kuwa mata ba ta kasance ba, a gare Shi, kuma Ya halitta dukkan, kome, kuma Shi, game da dukan kome, Masani ne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Mafarin halittar sammai da ƙasa. Yãya ɗã zai zama a gare Shi alhãli kuwa mãta ba ta kasance ba, a gare Shi, kuma Ya halitta dukkan, kõme, kuma Shĩ, game da dukan kõme, Masani ne |