Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 103 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿لَّا تُدۡرِكُهُ ٱلۡأَبۡصَٰرُ وَهُوَ يُدۡرِكُ ٱلۡأَبۡصَٰرَۖ وَهُوَ ٱللَّطِيفُ ٱلۡخَبِيرُ ﴾
[الأنعَام: 103]
﴿لا تدركه الأبصار وهو يدرك الأبصار وهو اللطيف الخبير﴾ [الأنعَام: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Gannai ba su iya riskuwarSa, kuma Shi Yana riskuwar gannai, kuma Shi ne Mai tausasawa, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Gannai ba su iya riskuwarSa, kuma Shi Yana riskuwar gannai, kuma Shi ne Mai tausasawa, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Gannai bã su iya riskuwarSa, kuma Shĩ Yanã riskuwar gannai, kuma Shĩ ne Mai tausasãwa, Masani |