Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 125 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿فَمَن يُرِدِ ٱللَّهُ أَن يَهۡدِيَهُۥ يَشۡرَحۡ صَدۡرَهُۥ لِلۡإِسۡلَٰمِۖ وَمَن يُرِدۡ أَن يُضِلَّهُۥ يَجۡعَلۡ صَدۡرَهُۥ ضَيِّقًا حَرَجٗا كَأَنَّمَا يَصَّعَّدُ فِي ٱلسَّمَآءِۚ كَذَٰلِكَ يَجۡعَلُ ٱللَّهُ ٱلرِّجۡسَ عَلَى ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنعَام: 125]
﴿فمن يرد الله أن يهديه يشرح صدره للإسلام ومن يرد أن يضله﴾ [الأنعَام: 125]
Abubakar Mahmoud Gumi Domin haka wanda Allah Ya yi nufin ya shiryar da shi sai ya buɗa ƙirjinsa domin Musulunci, kuma wanda Ya yi nufin Ya ɓatar da shi, sai Ya sanya ƙirjinsa mai ƙunci matsattse, kamar dai yana takawa ne a ckin sama. Kamar wannan ne Allah Yake sanyawar ƙazanta a kan waɗanda ba su yin imani |