Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 137 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَكَذَٰلِكَ زَيَّنَ لِكَثِيرٖ مِّنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ قَتۡلَ أَوۡلَٰدِهِمۡ شُرَكَآؤُهُمۡ لِيُرۡدُوهُمۡ وَلِيَلۡبِسُواْ عَلَيۡهِمۡ دِينَهُمۡۖ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ مَا فَعَلُوهُۖ فَذَرۡهُمۡ وَمَا يَفۡتَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 137]
﴿وكذلك زين لكثير من المشركين قتل أولادهم شركاؤهم ليردوهم وليلبسوا عليهم دينهم﴾ [الأنعَام: 137]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne abubuwan shirkinsu suka ƙawata wa masu yawa, daga masu shirkin; kashewar* 'ya'yansu, domin su halaka su kuma domin su rikitar da addininsu a gare su, Kuma da Allah Ya so da ba su aikata shi ba. Saboda haka ka bar su da abin da suke ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne abubuwan shirkinsu suka ƙawata wa masu yawa, daga masu shirkin; kashewar 'ya'yansu, domin su halaka su kuma domin su rikitar da addininsu a gare su, Kuma da Allah Ya so da ba su aikata shi ba. Saboda haka ka bar su da abin da suke ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne abũbuwan shirkinsu suka ƙãwata wa mãsu yawa, daga mãsu shirkin; kashewar 'ya'yansu, dõmin su halaka su kuma dõmin su rikitar da addininsu a gare su, Kuma dã Allah Yã so dã ba su aikatã shi ba. Sabõda haka ka bar su da abin da suke ƙirƙirãwa |