×

Kuma a kan waɗanda suka tũba (Yahũdu) Mun haramta *dukan mai akaifa, 6:146 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:146) ayat 146 in Hausa

6:146 Surah Al-An‘am ayat 146 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 146 - الأنعَام - Page - Juz 8

﴿وَعَلَى ٱلَّذِينَ هَادُواْ حَرَّمۡنَا كُلَّ ذِي ظُفُرٖۖ وَمِنَ ٱلۡبَقَرِ وَٱلۡغَنَمِ حَرَّمۡنَا عَلَيۡهِمۡ شُحُومَهُمَآ إِلَّا مَا حَمَلَتۡ ظُهُورُهُمَآ أَوِ ٱلۡحَوَايَآ أَوۡ مَا ٱخۡتَلَطَ بِعَظۡمٖۚ ذَٰلِكَ جَزَيۡنَٰهُم بِبَغۡيِهِمۡۖ وَإِنَّا لَصَٰدِقُونَ ﴾
[الأنعَام: 146]

Kuma a kan waɗanda suka tũba (Yahũdu) Mun haramta *dukan mai akaifa, kuma daga shãnu da bisãshe Mun haramta musu kitsattsansu fãce abin da bãyukansu suka ɗauka, kõ kuwa kãyan ciki, kõ kuwa abin da ya garwaya da ƙashĩ wannan ne Muka sãka musu sabõda zãluncinsu, kuma Mu, haƙĩƙa, Mãsu gaskiya ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وعلى الذين هادوا حرمنا كل ذي ظفر ومن البقر والغنم حرمنا عليهم, باللغة الهوسا

﴿وعلى الذين هادوا حرمنا كل ذي ظفر ومن البقر والغنم حرمنا عليهم﴾ [الأنعَام: 146]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a kan waɗanda suka tuba (Yahudu) Mun haramta *dukan mai akaifa, kuma daga shanu da bisashe Mun haramta musu kitsattsansu face abin da bayukansu suka ɗauka, ko kuwa kayan ciki, ko kuwa abin da ya garwaya da ƙashi wannan ne Muka saka musu saboda zaluncinsu, kuma Mu, haƙiƙa, Masu gaskiya ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a kan waɗanda suka tuba (Yahudu) Mun haramta dukan mai akaifa, kuma daga shanu da bisashe Mun haramta musu kitsattsansu face abin da bayukansu suka ɗauka, ko kuwa kayan ciki, ko kuwa abin da ya garwaya da ƙashi wannan ne Muka saka musu saboda zaluncinsu, kuma Mu, haƙiƙa, Masu gaskiya ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a kan waɗanda suka tũba (Yahũdu) Mun haramta dukan mai akaifa, kuma daga shãnu da bisãshe Mun haramta musu kitsattsansu fãce abin da bãyukansu suka ɗauka, kõ kuwa kãyan ciki, kõ kuwa abin da ya garwaya da ƙashĩ wannan ne Muka sãka musu sabõda zãluncinsu, kuma Mu, haƙĩƙa, Mãsu gaskiya ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek