Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 147 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿فَإِن كَذَّبُوكَ فَقُل رَّبُّكُمۡ ذُو رَحۡمَةٖ وَٰسِعَةٖ وَلَا يُرَدُّ بَأۡسُهُۥ عَنِ ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡمُجۡرِمِينَ ﴾
[الأنعَام: 147]
﴿فإن كذبوك فقل ربكم ذو رحمة واسعة ولا يرد بأسه عن القوم﴾ [الأنعَام: 147]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun ƙaryata ka, sai ka ce: "Ubangijinku Ma'abucin rahama ne Mai yalwa; kuma ba a mayar da azabarSa daga mutane masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun ƙaryata ka, sai ka ce: "Ubangijinku Ma'abucin rahama ne Mai yalwa; kuma ba a mayar da azabarSa daga mutane masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun ƙaryatã ka, sai ka ce: "Ubangijinku Ma'abũcin rahama ne Mai yalwa; kuma bã a mayar da azãbarSa daga mutãne mãsu laifi |