Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 149 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿قُلۡ فَلِلَّهِ ٱلۡحُجَّةُ ٱلۡبَٰلِغَةُۖ فَلَوۡ شَآءَ لَهَدَىٰكُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الأنعَام: 149]
﴿قل فلله الحجة البالغة فلو شاء لهداكم أجمعين﴾ [الأنعَام: 149]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "To Allah ne da hujja isasshiya, saboda haka: Da Ya so, da Ya shiryar da ku gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "To Allah ne da hujja isasshiya, saboda haka: Da Ya so, da Ya shiryar da ku gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "To Allah ne da hujja isasshiya, sabõda haka: Dã Yã so, dã Yã shiryar da ku gabã ɗaya |