×

Kõ kuwa ku ce: "Dã dai lalle mũ an saukar da Littãfi 6:157 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:157) ayat 157 in Hausa

6:157 Surah Al-An‘am ayat 157 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 157 - الأنعَام - Page - Juz 8

﴿أَوۡ تَقُولُواْ لَوۡ أَنَّآ أُنزِلَ عَلَيۡنَا ٱلۡكِتَٰبُ لَكُنَّآ أَهۡدَىٰ مِنۡهُمۡۚ فَقَدۡ جَآءَكُم بَيِّنَةٞ مِّن رَّبِّكُمۡ وَهُدٗى وَرَحۡمَةٞۚ فَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّن كَذَّبَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَصَدَفَ عَنۡهَاۗ سَنَجۡزِي ٱلَّذِينَ يَصۡدِفُونَ عَنۡ ءَايَٰتِنَا سُوٓءَ ٱلۡعَذَابِ بِمَا كَانُواْ يَصۡدِفُونَ ﴾
[الأنعَام: 157]

Kõ kuwa ku ce: "Dã dai lalle mũ an saukar da Littãfi a kanmu, haƙĩƙa, dã mun kasance mafiya, shiryuwa daga gare su." To, lalle ne wata hujja bayyananniya, daga Ubangijinku, tã zo muku, da shiriya da rahama. To, wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙaryata game da ãyõyin Allah, kuma ya finjire daga barinsu? Zã Mu sãka wa waɗanda suke finjirẽwa daga barin ãyõyinMu da mugunyar azãba, sabõda abin da suka kasance sunã yi na hinjirẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أو تقولوا لو أنا أنـزل علينا الكتاب لكنا أهدى منهم فقد جاءكم, باللغة الهوسا

﴿أو تقولوا لو أنا أنـزل علينا الكتاب لكنا أهدى منهم فقد جاءكم﴾ [الأنعَام: 157]

Abubakar Mahmood Jummi
Ko kuwa ku ce: "Da dai lalle mu an saukar da Littafi a kanmu, haƙiƙa, da mun kasance mafiya, shiryuwa daga gare su." To, lalle ne wata hujja bayyananniya, daga Ubangijinku, ta zo muku, da shiriya da rahama. To, wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙaryata game da ayoyin Allah, kuma ya finjire daga barinsu? Za Mu saka wa waɗanda suke finjirewa daga barin ayoyinMu da mugunyar azaba, saboda abin da suka kasance suna yi na hinjirewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ko kuwa ku ce: "Da dai lalle mu an saukar da Littafi a kanmu, haƙiƙa, da mun kasance mafiya, shiryuwa daga gare su." To, lalle ne wata hujja bayyananniya, daga Ubangijinku, ta zo muku, da shiriya da rahama. To, wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙaryata game da ayoyin Allah, kuma ya finjire daga barinsu? Za Mu saka wa waɗanda suke finjirewa daga barin ayoyinMu da mugunyar azaba, saboda abin da suka kasance suna yi na hinjirewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kõ kuwa ku ce: "Dã dai lalle mũ an saukar da Littãfi a kanmu, haƙĩƙa, dã mun kasance mafiya, shiryuwa daga gare su." To, lalle ne wata hujja bayyananniya, daga Ubangijinku, tã zo muku, da shiriya da rahama. To, wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙaryata game da ãyõyin Allah, kuma ya finjire daga barinsu? Zã Mu sãka wa waɗanda suke finjirẽwa daga barin ãyõyinMu da mugunyar azãba, sabõda abin da suka kasance sunã yi na hinjirẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek