Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 18 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱلۡقَاهِرُ فَوۡقَ عِبَادِهِۦۚ وَهُوَ ٱلۡحَكِيمُ ٱلۡخَبِيرُ ﴾ 
[الأنعَام: 18]
﴿وهو القاهر فوق عباده وهو الحكيم الخبير﴾ [الأنعَام: 18]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne mai Tanƙwasa a kan bayin Sa, kuma Shi ne Mai hikima, Masani  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne mai Tanƙwasa a kan bayinSa, kuma Shi ne Mai hikima, Masani  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne mai Tanƙwasa a kan bayinSa, kuma Shi ne Mai hikima, Masani  |